Jump to content

Sakaina

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Sakaina Tana nufin kwarya.[1][2]

Suana jam'i. Sakainaye

Misalai

[gyarawa]
  • yar fulani takawo mini nono a sakaina.
  • baza musha hura da nono a saikan data fashe ba.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.210. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,211