Sakarai
Appearance
Hausa
[gyarawa]Sakarai Yana nufin mutum mara hankali sosai, ko kuma ace gaula ko wawa.[1]
- Suna jam'i. Sakarkari.
Misalai
[gyarawa]- Na aiki wani sakaran yaro.
- Alkali yayi sassauci ga sakaran saboda ƙarancin hankalin sa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,131