Jump to content

Sakayya

Daga Wiktionary

Sakayya About this soundSakayya  sakaiya na nufi ramuwa akan wani abu da aka cuta mutun akan ko kuma daukar fansa.[1] [2] [3] [4]

Misalai

[gyarawa]
  • Macuta tun a duniya suke ganin Sakayya.

Manazarta

[gyarawa]
  1. https://hausadictionary.com/index.php?search=Sakayya
  2. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,203
  3. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,212
  4. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,210