Jump to content

Sallahu

Daga Wiktionary

Sallahu About this soundSallahu  Shine aba mutum sakon wani abu ko sautun siyo wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na bar sallahu asa mun cajin waya idan ankawo wuta

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,159