Salwa

Daga Wiktionary

Salwa wata karamar tsuntsuwa ce mai kama da kurciya.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yara sunje kamun salwa

Karin Magana[gyarawa]

  • Salwa tsuntsuwa daga Allah

Manazarta[gyarawa]