Jump to content

Salwanta

Daga Wiktionary

Salwanta kalma ce da take nuna lalacewar abunda aka samu ko aka nema.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Magada sun salwantar da dukiyar dasu ka gada a wurin mahaifinsu.

Manazarta

[gyarawa]