Jump to content

Sam-sam

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

samsam salon magana ne wanda ake amfani dashi wurin nu cewa Gaba-ɗaya ko kokaɗan.

Kalmomin masu alaƙa

[gyarawa]

Duka Sam-sam

Misali

[gyarawa]
  • Me gidan bayada kirki sam-sam.
  • Bansan yawo sam-sam.