Jump to content

Sammako

Daga Wiktionary

Sammako About this soundSammako  Shi ne yin fitowa ko yin wani abu da sanyin safiya watau yin asubanci kafin rana ta ɗaukako.