Jump to content

Sammore

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Sammore About this soundSammore  Wata irin cuta ne dake addabar dabbobi tana yaɗuwa ta hanyar cizon ƙwari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Cibiyar cutar sammore dake Kaduna
  • Rigakafin sammore ga dabbobi nada fa'ida

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197