Sana'a

Daga Wiktionary

Sana'a About this soundSana'a  dai ya kasance wani Kalmace da take nufin aiki da mutun keyi Don kuɗi na tafiyar da rayuwa.[1]

Suna jam'i.Sana'o'i

Misalai[gyarawa]

  • Sana'a ta karantarwa.
  • Kasuwanci ne sana'ar ta.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Occupation

Manazarta[gyarawa]