Sanda

Daga Wiktionary

Sanda Wani icce ne mara kauri dan dogo gogagge na daidai rikewa a hannu wanda makiyaya suke amfani dashi a wajen kula da shanu, ko kuma domin kariya daga abinda zai iya cutarwa,kamar maciji da sauransu kuma akanyi amfani dashi wajen Dina. stick [1] Sanda a ma'anarta ta biyu. Kalma ce nunau wadda ake amfani da ita yayin nuna wani lokaci.

Misali[gyarawa]

  1. Sanda muka je makaranta babu kowa.
  2. A sanda muna yara wanka ake yi mana.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.