Sanholo
Appearance
Sanholo Sanholo (help·info) Wani irin ma'adani ko sinadari mai haske da ya ƙunshi ƙarfe na azurfa da ake samu daga ƙasa.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ma'aikata suna haƙan sanholo
- Najeriya nada arziƙin sanholo
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6