Sanyi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Sanyi yanayi a farkon shekara wanda bayan damuna ta fita sai shi, a hausance lokacin ɗari.
Hausa
[gyarawa]- Sanyi zai iya kasancewa ƙanƙara Ko abu mai
- Sanyi musamman na ruwa Ko mai ruwa-ruwa.
Misali
[gyarawa]- Ana sanyi a jos da Funtua.
- Zanje na sanya rigar sanyi.
- garin yayi sanyi
- Antashi da Sanyi