Jump to content

Sarƙa

Daga Wiktionary

Sarƙa Wani ƙaramin zagayayyan karfe ne yana dauke da kwalliya na zinari da azurfa, ana anfani da shi wajan ƙawata jiki.[1]

suna

jam'i. Sarƙuna

misali

[gyarawa]
  • Naga sarƙkuna masu kyau a Dubai
  • Sarƙar Bilkisu tana da kyau

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 978978161157.P,00