Jump to content

Sarari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Sarari na nufin duniya (sararin samaniya) ko fili gurin da babu komai.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Jirgi ya ratsa sararin samaniya.
  • Sarari me ɓadda gudun doki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,214