Jump to content

Sare

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Sare Shi ne mataki na biyar a tsarin karatun Alqur'ani na tsangaya, a wannan mataki ne almajiri yake rubuta simini-simini a jikin allonsa ta hanyar saro izun da ke gaba, sannan ya iyo baya.

Misali

[gyarawa]
  • Na kusa fita daga sare.