Sarewa

Daga Wiktionary
Wata na busa Sarewa

Sarewa About this soundSarewa  Wani irin abun busa ne.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ana busawa Sarkin Zazzau sarewa

Manazarta[gyarawa]

sarewa ana nufin cirewa wani abu ne da yake tsaye ko girbewa

Misali[gyarawa]

  • An sarewa kura kafa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66