Sari

Daga Wiktionary

Sari na nufin bada kaya akan farashi mai rahusa..[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Mudassir suna bada kaya akan farashin sari

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,210
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.210. ISBN 9789781601157.