Satumba
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]
Satumba Satumba (help·info) Wata na tara a ƙirgan watanni na turawa a shekara.[1]
Misalai[gyarawa]
- An haifi sarki uku ga watan satumba,1967
- Za'ayi zaɓe baɗi a ranar shida ga watan satumba
Karin Magana[gyarawa]
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236