Jump to content

Sha'awa

Daga Wiktionary

Sha'awa na nufin marmari ko son cin wani abu ko aikatawa.

MISALI

Marmarin abarba nakeyi yau.

Ina sha'awan hawa Lilo.