Sha'ir
Appearance
Sha'ir Ma'ana wani irin hatsi mai ƙarfi da ake amfani dashi wajen haɗa giya da abincin dabbobi.[1]
Misalai
[gyarawa]- Manomi ya noma sha'ir.
- Mata suna girbe sha'ir a gona.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,12