Jump to content

Shaƙa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

shaƙa itace iskar da halittu ke janta ta hancinsu zuwa cikin buhunsu.

Misali

[gyarawa]
  • Audu ya hana binnan domin kar mutum ya shaƙa wari.
  • Ya shaƙi cuta