Shafi
Appearance
Shafi Na nuni akan fallen takarda na littafi ko kuma na yanar gizo.
Shafi wani magani ne da ake shafawa maimakon sha. [1][2]
Manazarta
[gyarawa]- Shafi na tamanin a littafin Das kapital
- Labarin aku shafi na hamsin ne a littafin magana jarice.
Jam'i - Shafuka
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.18. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19