Jump to content

Shagala

Daga Wiktionary

Shagala About this soundShagala  na nufin mutum ya nutse acikin wani abu har ya manta komai.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya shagala har lokacin sallah ya wuce

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,1