Jump to content

Shagalalle

Daga Wiktionary

Shagalalle Na nufin mutun Wanda wani abu yadauke masa hankali da nutsuwar sa gaba Daya akan wannan abun.

Misali

[gyarawa]
  • Khadija ta shagala da karatun qur'ani.