Shahidi na nufin mutun Wanda ake kyautata zaton cewa zai shiga aljannah kamar yadda manzon Allah (s.a.w) yafada.