Shaka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]shaƙa shaka.wav (help·info) itace iskar da halittu ke janta ta hancinsu zuwa cikin buhunsu.[1][2]
Misali
[gyarawa]- Audu ya hana binnan domin kar mutum ya shaƙa wari.
- Ya shaƙi cuta.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.145. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,177