Jump to content

Shashe

Daga Wiktionary

Shashe na nufin wani bangare ko wani yanki.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnati na karfafa Shashen kula da marasa lafiya

Fassara

[gyarawa]

Part

Manazarta

[gyarawa]