Sheka
Appearance
SheƙaSheka (help·info) Gurbi ko waje da ƙwari ko dabbobi ke sanya ƙwai da kuma. mazauni.[1]
- Suna jam'i. Sheƙoƙi
Misalai
[gyarawa]- Naga sheƙan tsuntsu akan bishiyan gwanda.
- Maciji ya shiga sheƙan mujiya.
- Sheƙan maciji akwai zurfi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,113