Jump to content

Shikka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Shikka shine sheke hatsi da akeyi a raba shi da tsakuwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Manoma suna shikkan masara

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16