Jump to content

Shinge

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Shinge

  1. Na Nufin Katangar da akayi don kare wani abu ko raba iyaka tsakanin wani wuri da wani wuri.
  2. haka kuma sunan Wani ƙwarone wanda yake. fitowa daga ciyawa idan aka daɗe anayin ruwan sama da safe.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Fence

Misali

[gyarawa]
  • A gidan Adana namum daji an saka shinge a tsakanin mutane da Dabbobi.

Manazarta

[gyarawa]