Shirwa

Daga Wiktionary
shirwa suna kan bishiya

Shirwa About this soundShirwa  Wani nau'in tsuntsune dake cin nama.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Shirwa ya dauke wani dan tsaki

Karin Magana[gyarawa]

  • Kaza mai ƴaƴa itake gudun shirwa

Manazarta[gyarawa]