Shuwaka

Daga Wiktionary
Ganyen shuwaka

Hausa[gyarawa]

suna[gyarawa]

shuwakaAbout this soundShuwaka  ganye ce da ake yin miya da ita. shuwaka ta kasance tana da ɗaci. [1][2]

Misalai[gyarawa]

  • Ina son miyan shuwaka.
  • Shuwaka tana maganin cutuka da dama.
  • Akan sha ta da ruwa domin ɓacin ciki.
  • Ina son miyan shuwaka idan ina ciwo.

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.82. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,88