Siffa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Siffa na nufin yanayin tsarin surar wani abu. [1]
Misalai
[gyarawa]- Siffar Bala tayi yanayi dana mahaifinsa
- Matashin nada siffan larabawa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.