Siffantau
Appearance
SiffantauSiffantau (help·info) Kalma wadatace dake bayyana cancantan suna ko aiki, wannan kalmar nahawu ce. [1]
Misalai
[gyarawa]- Yaron nada gudu sosai, sosai shine siffantau na gudu.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Modifier
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174