Jump to content

Sigari

Daga Wiktionary

Sigari About this soundSigari  wannan kalmar na nufin "Taba", wanda ake sha ta baki a fitar da hayaki ta hanci ko ta baki. Akwai taba kala-kala kaman haka;

  • Pall-mall
  • Rothmas
  • Benson
  • Menthol
  • Ermo
  • London

Da dai sauran su.