Jump to content

Sinadari

Daga Wiktionary

Sinadari Wani abune da ake bukata wajan tafiyar da al'amura da yawa.[1][2] Suna jam'i.Sinadarai

Misalai[gyarawa]

  • Hakuri sinadarin zaman duniya.
  • Soyayya sinadarin rayuwa

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.11. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17