Sintali

Hausa[gyarawa]
Sintali Template:errorTemplate:Category handler Wani irin ganga da ake zuba ruwa a ciki tana da mariƙi da baki da ake tsiyaya ruwa.[1]
Misalai[gyarawa]
- Ana alwala da sintali.
- Euwan zafi a cikin sintali
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,95