Soja
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Soja Na nufin duk wani mai aikin soji.[1]
- Suna jam'i. Sojoji.
Misalai
[gyarawa]- Ana artabu da soja a fagen yaƙi.
- Soja na atisaye a bariki.
- Soja namijin duniya.
Karin Magana
[gyarawa]- Soja marmari daga nesa.
- soja birgimar hankaka.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: army
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,169