Soyayya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Soyayya wata abu ce ko kuma halitta dake a cikin zuciya da sanadiyar soyayyar ta kan kai ga auratayya tsakanin namiji da mace.[1][2]

Misali[gyarawa]

  • Inasan Bilkisu

Karin Magana[gyarawa]

  • Soyayya ruwan zama, idan kasha sai ka baiwa masoyi

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.53. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57