Jump to content

Suga

Daga Wiktionary

Suga wani sinadarin gari ne wanda yake da launin fari sannan yana da dandanon zaki akan harshe, sannan ana samar da shi ne a kamfanonuwa.[1][2]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.70. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,77