Sulhu
Appearance
Sulhu yin sasanci tsakanin mutane ko alumman da basa jituwa.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Anyi sulhu tsakanin kasar India da Pakistan
- Malami ya sulhu tsakanin masu fada
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.22. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,24