Jump to content

Sulu

Daga Wiktionary

Sulu Zare da aka nannaɗe domin aikin saƙa.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Sulu a danƙare
  • Sulu zan haɗa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,166
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,251