Suruka
Appearance
Suruka Suruka (help·info) Kalmar tana nufin mahaifiyar matarka ko mahaifiyar mijinki. [1]
Misalai
[gyarawa]- Nayi gamo da suruka ta a Kasuwa.
- Al'ada ce jin kunyan suruka.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Mother-in-law
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176