Ta

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Ta kalma ce ta nahawu wacce ta ke bayani akan lamirin suna na mace

Misali[gyarawa]

  • Bilkisu ta ƙwanta
  • Aisha ta siyo nama