Jump to content

Ta'aziya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ta'aziya Shine nuna alhini ko jimami ga iyalai ko abokan mamaci.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Munyi ta'aziya ga iyalan wambai.
  • Na furta kalaman ta'aziya ga aboki na.
  • Sarki yayi ta'aziya ga iyalan wa'inda suka rasu a fagen yaƙi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33