Jump to content

Ta-Allah

Daga Wiktionary

Ta-Allah Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga matar da ta kasance ta kirki wanda ba ruwanta ma'ana saliha

Misali

[gyarawa]
  • Gaskiya matar nan Ta-Allah ce kadu ba ta maido min da kuɗin na dana manta dashi a gurin ta

Manazarta

[gyarawa]