Jump to content

Taaga

Daga Wiktionary

Taaga:Suna/siffa/aiki. Kofar mashiga iska ce da ake yi a gidajen mu, domin shan iska ko hangen wani abu da ya ƙarato kusa domin ganin shi. A zamanin baya akanyi amfani da taagar katako,a yanzu kuwa akanyi amfani da ta zamani wato alminiun. ===Taaga a matsayin Suna=== Taagar ta ka karfe. ===Taaga a matsayin siffa=== Aisha anyi miki ƙaramar taaga. ===Taaga a matsayin aiki=== Lado ya dalkwasa taaga