Tabarma

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

jan tabarma

Tabarma About this soundTabarma  Yana nufin shimfida da ake yi domin shan iska ko zama a garin hausa anfi sanin ta da mashimfidin bako. Sannan ana amfani ita ne a masallatai ko majami'u domin ibadu.[1]

Suna jam'i Tabarmu ko Tabarmai

Misalai[gyarawa]

  • idan ka tashi bacci ka nade mun tabarman
  • Wani mai kudi ya kai tabarmu masallaci

Karin Magana[gyarawa]

  • Shimfidar fuska ta wuce ta tabarma.
  • Tabarma baki ƙyamar kowa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN97898161157.P,105