Tabo
Appearance
Taɓo Tabo (help·info) Yana nufin ƙasa mai ƙamshi data gaurayi da ruwa.
Tabo shine alamar da ciwo ke bari a jikin mutum.
Taɓo dan ichen kaɗanya wanda aka samun kwara aciki [1]
Misalai
[gyarawa]- Audu ya rufe ramin bera da tabo.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111